Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci icon

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci


Afri-Florecer
7.3.0
  • Aug 28, 2024
    Update date
  • Everyone
  • Android 4.4+
    Android OS

About Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Show More

Additional APP Information

Latest Version

7.3.0

Uploaded by

คนชอบบอล ตั้น

Requires Android

Android 4.4+

Content Rating

Everyone

What's New in the Latest Version 7.3.0

Last updated on Aug 28, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Show More

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Screenshots

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci posterSakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 1Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 2Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 3Sakon Soyayya Hausa Da Turanci screenshot 4

Related Tags

Popular Articles In Last 24 Hours

Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.