We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci ícone

7.2.0 by Abrahamjr


Aug 6, 2023

Sobre este Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Português

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k'ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Novidades da Última Versão 7.2.0

Last updated on Aug 6, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Atualização 7.2.0

Enviado por

جاسم محمد الزيادي

Requer Android

Android 4.4+

Available on

Obter Sakon Soyayya Hausa Da Turanci no Google Play

Mostrar mais

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Capturas de tela

Carregando Comentário...
Idiomas
Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.