Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
*Tatsuniyar gizo da koki
*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.
Mungode!!
Latest Version
7.1.0Uploaded by
Kako Kekhongnha
Requires Android
Android 5.0+
Category
Free Books & Reference AppContent Rating
Everyone
Report
Flag as inappropriateLast updated on Sep 8, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!