Labaru Atakaice


0.0.1 by Mu'awiyah Namadi
Oct 27, 2019

About Labaru Atakaice

Sami gajerun labarun duniya daga ingantattun kafofin samar da labarai

Labarai masu tsayi mafi yawan lokuta sukan yiwa mutane wahalar karantawa. Wannan ne dalilin da yasa mafi akasari mutane basu karasa karanta Labaru ko kuma kasidun da suka fara karantawa.

Wannan ne daya daga cikin matsalolin da wannan manhaja ta atakaice ta warware, ta hanyar sammar da labarai ga al'umma atakaice, ba tare da mai karatu ya gajiya, ko kuma ya kasa karasa karanta labari ba, saboda wannan na iya jawo Mutane su yada labari ba tare da sun gama samin dukkanin bayanan dake kunshe da labarin ba.

Bugu da kari, dukkan labaran da wannan manhaja ta wallafa ingantattu ne, saboda an samo sune daga kafafe sahihai, wanda mai karatu zai iya tabbatar da haka ta hanyar bin diddigin labaran, wannan zai tamaka ta hanyar rage fadawa tarkon labarai na karya da ake yawan yayatawa a kafafen sada zumunta a wannan lokaci.

Additional APP Information

Latest Version

0.0.1

Uploaded by

มัยหล่อแล้วไง มัยกลัวใครก็แล้วกัน

Requires Android

Android 4.4+

Content Rating

Everyone

Show More

Labaru Atakaice Alternative

Get more from Mu'awiyah Namadi

Discover