Fassarar Littafin Ahdhari icon

Fassarar Littafin Ahdhari APK

1 votes, 5.0/5

The description of Fassarar Littafin Ahdhari

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
Show More
Fassarar Littafin Ahdhari APK Version History
Request Fassarar Littafin Ahdhari UpdateRequest Update
Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 for Android 3.0+ APK Download

Version: 1.0 (1) for Android 3.0+ (Honeycomb, API 11)

Update on: 2016-10-16

Signature: f3c72bf40bceb888f6b8deb48cd48ec1529e6117 Fassarar Littafin Ahdhari 1.0(1) apk safe verified

APK File SHA1: 8efb630cbd9df438011404eeaab13cb83791c8cc

Download APK(1.2 MB)

Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App