LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA icon

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APK

8 votes, 4.2/5

The description of LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
Show More
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA APK Version History
Request LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA UpdateRequest Update
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0 for Android 2.2+ APK Download

Version: 1.0 (1) for Android 2.2+ (Froyo, API 8)

Update on: 2016-08-29

Signature: f3c72bf40bceb888f6b8deb48cd48ec1529e6117 LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0(1) apk safe verified

APK File SHA1: e8710e4109c28e119d6c90ccf7a577ef7e2ba07c

Download APK(1.2 MB)

More From Developer
Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App