Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Hassan Wayam. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Bani ne Na Fada ba
>Mamuda Bawan Allah
>Dan Gora Allah
>Sai Wayam
>Talaka Waki
>Tana Kukan Kurciya
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Latest Version
1.0Uploaded by
Kareem Ra
Requires Android
Android 4.0+
Category
Free Music & Audio AppContent Rating
Everyone 10+
Report
Flag as inappropriateLast updated on Apr 20, 2018
Enjoy the first release.