Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Wakokin Dan Kwairo Mp3 icon

Wakokin Dan Kwairo Mp3


ZaidHBB
1.1
  • Aug 1, 2020
    Update date
  • Everyone 10+
  • Android 4.1+
    Android OS

About Wakokin Dan Kwairo Mp3

Saurari Dadadan Wakokin Alh Musa Dankwairo.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.

Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

>Hassan Ciroman Katsina

>Sarkin Kano Sunusi Lamido II

>Gwamna Sadauki

>Baura Dan Maliki

>Ahmadu Bello Sardauna

>Sarkin Kano Ado Bayero

>Atiku Turakin Adamawa

>Mai Dubun Nasara

>Sarkin Daura Alh Muhd Bashar

>Sarkin Muri

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More

Additional APP Information

Latest Version

1.1

Uploaded by

اتريس صيعان

Requires Android

Android 4.1+

Content Rating

Everyone 10+

What's New in the Latest Version 1.1

Last updated on Aug 1, 2020

*Bug Fixed

Show More

Wakokin Dan Kwairo Mp3 Screenshots

Wakokin Dan Kwairo Mp3 posterWakokin Dan Kwairo Mp3 screenshot 1Wakokin Dan Kwairo Mp3 screenshot 2Wakokin Dan Kwairo Mp3 screenshot 3Wakokin Dan Kwairo Mp3 screenshot 4Wakokin Dan Kwairo Mp3 screenshot 5

Related Tags

Popular Articles In Last 24 Hours

Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.