ZAKKAH icon

ZAKKAH APK

The description of ZAKKAH

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Zakkah a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
Show More
ZAKKAH APK Version History
Request ZAKKAH UpdateRequest Update
ZAKKAH 1.0 for Android 2.2+ APK Download

Version: 1.0 (1) for Android 2.2+ (Froyo, API 8)

Update on: 2016-09-08

Signature: f3c72bf40bceb888f6b8deb48cd48ec1529e6117 ZAKKAH 1.0(1) apk safe verified

APK File SHA1: b0db84f205a61418c5e84b4c44e49ea591c1c28d

Download APK(1.2 MB)

Similar Or Related
Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App