Zaku iya amfani da wannan application din Na Arewa Kasuwa wajan tallata kayan sana'ar ku cikin sauki.
zaku iyayin register acikin wannan application din kyauta sannan kusa tallan abubuwan da kuke siyarwa ta yadda idan mutane suka shiga cikin application din suka ga tallan kayan da kasa zasu iya daukar lambar wayar ka, su kira ka ku hadu su sayi abinda kasa talla cikin sauki.
Latest Version
1.0.3Uploaded by
Vicente Dp
Requires Android
Android 5.0+
Category
Free Business AppContent Rating
Everyone
Report
Flag as inappropriateLast updated on Jun 16, 2024
Zaku iya sauke wannan Application din Na Arewa Kasuwa A Wayanku domin Tallata Kasuwancin ku Cikin Sauki.