Assalamu Alaykoum,
Barka da zuwa Bugun Kasa 7, sabuwar manhaja (Application) de aka kirkira domin saukaka muku harkar lissafin Bugun Kasa da Ramli. Wannan manhaja tana taimakawa wajen yin lissafi cikin sauri da sauki ba tare da dogon rubutu ko shan wahala ba.
Abubuwan da wannan manhaja ta kunsa sun hada da :
Lissafi Mai Sauki : Tana fitar da dukkan siffofin da suka dace a take.
Jadawalin Kasa : Bayani dalla-dalla akan yadda abubuwan suke tafiya.
Bincike na Musamman : Tana taimakawa wajen duba lamura daban-daban kamar :
Néman Aure
Neman Sa'a
Hanyar Tafiya
Da sauran al'amuran yau da kullum.
Adana Tarihi (Histoire) : Za ka iya ajiye (Enregistrer) duk aikin da ka yi don dubawa anjima.
Lecture complète : Samun cikakken bayani a waje daya.
Interface Mai Kyau : An tsara ta yadda kowa zai iya amfani da ita cikin sauki, ko da baka taba amfani da irinta ba.
Wannan application kyauta ne domin kowa ya amfana. Sauke Bugun Kasa 7 yanzu domin samun ilimi da saukin bincike a tafin hannunku.
Mungode da zabar veut dire manhaja !
Dernière version
Varies with deviceNécessite Android
Catégories
Gratuit Enseignement APPLICATIONClassification du contenu
Everyone
Signaler
Signaler comme inappropriéLast updated on Jul 23, 2026
Cette version comprend des corrections de bugs mineurs et des améliorations générales. Installez la dernière version pour profiter d’une expérience optimale.