Assalamu Alaikum,
Barka da zuwa Bugun Kasa 7, sabuwar manhaja (Aplicación) da también conocido como kirkira domin saukaka muku harkar lissafin Bugun Kasa da Ramli. Wannan manhaja tana taimakawa wajen yin lissafi cikin sauri da sauki ba tare da dogon rubutu ko shan wahala ba.
Abubuwan da wantan manhaja ta kunsa sun hada da:
Lissafi Mai Sauki: Tana fitar da dukkan siffofin da suka dace a take.
Jadawalin Kasa: Bayani dalla-dalla akan yadda abubuwan suke tafiya.
Bincike na Musamman: Tana taimakawa wajen duba lamura daban-daban kamar:
Neman Aure
Neman Sa'a
Hanyar Tafiya
Da sauran al'amuran yau da kullum.
Adana Tarihi (Historia): Za ka iya ajiye (Guardar) duk aikin da ka yi don dubawa anjima.
Lectura completa: Samun cikakken bayani a waje daya.
Interfaz Mai Kyau: An tsara ta yadda kowa zai iya amfani da ita cikin sauki, ko da baka taba amfani da irinta ba.
Aplicación Wannan kyauta ne domin kowa ya amfana. Sauke Bugun Kasa 7 yanzu domin samun ilimi da saukin bincike a tafin hannunku.
Mungode da zabar wantan manhaja!
Última Versión
Varies with deviceRequisitos
Categoría
Gratis Educación APPClasificación de contenido
Everyone
Reportar
Marcar como inapropiadoLast updated on 23/07/2026
Esta versión incluye pequeñas correcciones de errores y mejoras generales. Actualiza a la versión más reciente para disfrutar de la mejor experiencia.