We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Legit.ng: Labaran Najeriya biểu tượng

2.0.0 by Genesis Media


Jul 8, 2022

Giới thiệu về Legit.ng: Labaran Najeriya

Tiếng Việt

🇳🇬 Legit.ng (NAIJ) – sabuwar labaran duniya da Najeriya một ứng dụng HAUSA hợp pháp 🇳🇬

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – Tin tức Nigeria HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da hay còn gọi là tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.

Da manhajar Ứng dụng Tin tức Legit.ng, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:

⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.

⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.

⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana'antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.

⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam'iyyun siyasa, zabukan jin ra'ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.

⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana'antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.

⭐️Labarai da suka shafi al’umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al’ajabi, labaran nànhayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.

Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:

◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.

◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.

◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.

◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.

◉Aika labarai ga abokanku soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.

◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.

Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Hợp pháp. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da sinh rarayya Abuja.

Tuntube Mu

Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.

◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

◉Shafin Intanet và Hausa hợp pháp: https://hausa.legit.ng/

◉Facebook Hausa hợp pháp: https://web.facebook.com/legitnghausa

◉Instagram Hausa hợp pháp: https://instagram.com/hausalegitng

◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa

◉Twitter Hausa hợp pháp: https://twitter.com/legitnghausa

◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa

Hợp pháp.ng - Jagabaaaa!

🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬

Có gì mới trong phiên bản mới nhất 2.0.0

Last updated on Jul 8, 2022

⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:
⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.
⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.

Đang tải bản dịch ...

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

Yêu cầu cập nhật Legit.ng: Labaran Najeriya 2.0.0

Được tải lên bởi

Alßẙ Ǿff Lłňế

Yêu cầu Android

Android 4.4+

Available on

Tải Legit.ng: Labaran Najeriya trên Google Play

Hiển thị nhiều hơn

Legit.ng: Labaran Najeriya Ảnh chụp màn hình

Đang tải bình luận...
Ngôn ngữ
Ngôn ngữ
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Đăng ký thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký APKPure.
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký nhận bản tin của chúng tôi.