We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE biểu tượng

3.2 by KareemTKB


Jan 30, 2024

Giới thiệu về Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Tiếng Việt

Sheikh Ahmad Sulaiman Kinh Qur'an mp3. Ahmed Sulaiman Dua làm việc trực tuyến

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Ứng dụng Acikin Wannan zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin Wannan manhajja ta ahmad Sulaiman hoàn thành quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 hoạt động với KẾT NỐI INTERNET!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama trực tuyến domin manhajja ta kawo muku Wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad Sulaiman hoàn thành quran ngoại tuyến sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai Wanda sukayi suna a fanin karatun Kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin Daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika Wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a Wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su Sameshi domin karantawa. Munode.

Akwai wadansu Hausa Ứng dụng Hồi giáo kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Kinh Qur'an đầy đủ mp3 PHIÊN BẢN TRỰC TUYẾN

Idan kunji dadin Wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi chia sẻ dinta ta nhóm whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Tôi đã tải xuống na Wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman đầy đủ qur'an

- ahmed sulaiman kano (người đọc Kinh Qur'an Thánh từ Bang Kano Nigeria)

- Wannan quran ahmed Sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita Wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran ngoại tuyến, kuma cikin Wannan ứng dụng din zaku samu adduar Wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Cầu nguyện hoàn thành Kinh Qur'an) . Ahmad Sulaiman Kano quran mp3

Idan an kunna Wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku Wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato anh ấy đang trực tuyến amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman hoàn thành quran ngoại tuyến mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Qur'an yana bukatar internet kafin ya fara aiki, tải xuống ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.

Có gì mới trong phiên bản mới nhất 3.2

Last updated on Jan 30, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Đang tải bản dịch ...

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

Yêu cầu cập nhật Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3.2

Được tải lên bởi

Giorgi Leonidze

Yêu cầu Android

Android 4.4+

Available on

Tải Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE trên Google Play

Hiển thị nhiều hơn

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE Ảnh chụp màn hình

Đang tải bình luận...
Ngôn ngữ
Ngôn ngữ
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Đăng ký thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký APKPure.
Đăng ký APKPure
Hãy là người đầu tiên có quyền truy cập vào bản phát hành, tin tức và hướng dẫn sớm của các trò chơi và ứng dụng Android tốt nhất.
Không, cám ơn
Đăng ký
Thành công!
Bây giờ bạn đã đăng ký nhận bản tin của chúng tôi.