Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 圖標

2.2 by AdamsDUT


2020年04月18日

關於Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

中文(繁體)

Tarihin manzon tsira阿納比穆罕默德tsira達aminci真主蘇tabbata一個gareshi。

皖南應用yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead(SWA),wanda wani shahararen marubucin tarihi ya wallafashi da harden larabci。 )。

Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa,da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi。 Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko,wato annabi Adam(AS)zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi (鋸)。

ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi。

 Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana。

Takaiccen tarihin manzon阿拉。

Manzo Muhammad Al-HabibɗanʿAbdullahi(Salallahuʿalaihi wa sallam)。

MuhammadɗanAbdullahiɗanAbdul-MuɗallibiɗanHashimiɗanAbdu-ManafiɗanƘusayyiɗanKilabi,Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,( )nasabarsamaɗaukakiyatana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim,alaihi salatu wassalam。

Mahaifiyarsa:Ita ce Aminatu(Āminah)'yar WahbiɗanAbdu-ManafɗanZuhrataɗanKilabi(Radhi Allahu anha)。 Alkunyarsa:Abul-Qasim,Abu Ibrahim。

Laqabinsa:Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar,Khataman nabiyyin,da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu。

Tarihin haihuwarsa:17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa(571m)bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti(a.s),ce,12 ga watan da aka ambata。 Wurin haihuwarsa:Makka。 Aikoshi:Aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in。

Koyarwarsa:ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci,sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su Gare shi。

Mu'ujizozinsa:Mu'ujizarzins madauwamiya ita ce ur'ani amma waxanda suka faru遠古的Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa。

Kiransa:Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma。 Hijirarsa:Ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa,wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa。

Yaqoqinsa:真主ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai,sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune:Badar- Uhud- Al-khandak(Ahzab)-Khaibar-Huna。

Matansa:KHadija'yar Khuwailid(as)ita ce matarsa ta farko,amma sauran su ne:Saudatu'yar Zami'a da A'isha'yar Abubakar da Gaziyya'yar Dudan(Ummu Sharik)da Hafsa yar Umar da Ramla'yarar阿布·蘇菲揚(烏姆·哈比比亞)達·烏姆·薩拉馬(yum)

亞延薩(Ya'yansa):1-阿卜杜拉2-基地組織(Al-Qasim)3-易卜拉欣4-法克西瑪(a.s)wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum。

彈藥:塔拉·奈,蘇亞亞·阿卜杜勒·穆薩利卜·內:阿里·哈里斯·達祖拜爾·阿布·阿卜哈拉·達·哈姆扎·阿勒·蓋達克·達拉爾·穆勒卡瓦姆·阿布·拉哈卜·阿巴斯。

最新版本2.2更新日誌

Last updated on 2020年04月18日

Bug fix

翻譯中...

更多應用信息

最新版本

請求 Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 更新 2.2

上傳者

Miler Trapilo

系統要求

Android 4.1+

更多

Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 螢幕截圖

評論載入中...
語言
語言
訂閱APKPure
第一時間獲取熱門安卓遊戲應用的首發體驗,最新資訊和玩法教程。
不,謝謝
訂閱
訂閱成功!
您已訂閱APKPure。
訂閱APKPure
第一時間獲取熱門安卓遊戲應用的首發體驗,最新資訊和玩法教程。
不,謝謝
訂閱
成功!
您已訂閱我們的郵件通知。