Shi'a a Nigeria by Mansur Skt icon

Shi'a a Nigeria by Mansur Skt APK

  • Author:

    doctor kiyawa

  • Latest Version:

    1.0

  • Publish Date:

    2017-06-26

The description of Shi'a a Nigeria by Mansur Skt

Assalama alikum....wannan application mai suna "Shi'a a Nigeria by Mansur Skt " yana dauke da muhada da Dr.Mansur Ibrahim Sokoto ya gudanar awurare daban daban.Bayan haka wannan application kyauta ne baya bukatar mutum ya kuna data nashi,kawai download zakayi ka saurara aduk lokacin da mutum yakesoji...

baya ga haka wannan application bashida nauyi domin an saukakashi domin mai amfani dashi yaji dadin amfani dashi wadda gabadaya bai wuce 14mb ba.

acikin wannan application akwai muhadara da malam yagabatar kamar haka:

1.yadda shia ke yaduwa a Nigeria

2.sako zuwa ga yan kasuwa
da dai sauransu.....

dadi da kari acikin wannan application akwai gun da mutum zai iya turo mana sako game da wannan applicayion ko kuma yabamu shawara domin inganta application namu...akwai islamic application damukayi domin ilimantar da sauran yan uwa musulmai dayawa..aduk lokacin da kuke bukatar ko wanna irin islamic application kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zakuga dykkanin irin application da mukayi....mun gode
Show More
Comment Loading...
Be the first to comment.
Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App