Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau-icoon

2.4 by AdamsDUT


Aug 29, 2021

Over Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

English

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa Offline

Wannan toepassing yana DAUKE da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah, yake-yaken da manzon allah Yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk Sati een Kuma ake Watsa shi een gidajen radio daban-daban. glans muka ga ya DACE Muyi toepassing Wanda mutane zasu su saurara een saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu IKON ji da Kuma amfani daga ABIN da muka saurara.

Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa lezingen da Kuma nasihu door Sheikh ibrahim aminu daurawa duk een cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin aure door Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za Kuma een iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sjeik albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

volledige Koran offline door sheikh Abdulrahman al-sudais

mooie Koran recitatie door sheikh maher almuquiy

volledige Koran offline door shiekh abdolbasit

Koran recitatie door Mishary alfasy mp3 offline en ga zo maar door.

Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi door Sheikh ibrahim aminu daurawa om Kayi delen din sa ga sauran yan uwa musulmai domin suma su samu su amfana.

Kuma kada een manta een yi waardering Kudin tarihi door Sheikh ibrahim aminu daurawa.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, een unguwar Fagge, Kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da Ilimi een zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Een haife ni een Ranar 1 bis wata Janairu shekara ta 1969 een cikin garin Kano, een gida mai lamba 32

unguwar kofar Mazugal, een karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi een lokacin ina da shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci GABA DA Neman Ilimi, domin fadada karatun addini een wajen wadansu Manyan

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na Ilimi

da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani een wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, Wanda na yi gyaran Tilawa een wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, Wanda na yi lugga da fiqihu da hadith een wajensa.

7. Sheikh Al-Mustafa Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsier een

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, Wanda na yi hadith da lugga een wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, Wanda na yi lugga da fiqihu een wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu een wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh een

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi een wajensa. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, Wanda na yi fiqihu da lugga een wajensa. Wannan malami, een

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai daban daban een Duniya.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 2.4

Last updated on Aug 29, 2021

new update with new features

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau 2.4

Geüpload door

OO OO Zaw

Android vereist

Android 4.1+

Meer Info

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Screenshots

Comment Loading...
Talen
Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.