Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Littafin Hausa Hisnul Muslim icon

Littafin Hausa Hisnul Muslim


AAARSOFTWARE
1.1.0
  • Mar 10, 2026
    Update date
  • 0/65
    Security
  • Everyone
  • Android 10.0+
    Android OS

About Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Show More

Additional APP Information

Latest Version

1.1.0

Uploaded by

Walid Alghane

Requires Android

Android 10.0+

Available on

Content Rating

Everyone

Security Report

What's New in the Latest Version 1.1.0

Last updated on Mar 10, 2026

- New Release Version
- New Features Design
- More Improvement

Show More
0/65
Scan Result: Secure
No security vendors flagged this file as malicious
No Virus
No Spyware
No Malware
No Virus
No Spyware
No Malware
Scan Date:Mar 10, 2026
Package Name:com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim
SHA-256:e9604752f6cc6b80787258c38d4ad40d72ac6a1255c75ba3ca91c698e2b0faa1
SHA-1:89d81a2777b3b2ffce341230825fe58b374587a5
Show More
View Security Report

Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshots

Littafin Hausa Hisnul Muslim posterLittafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 1Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 2Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 3Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 4Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 5Littafin Hausa Hisnul Muslim screenshot 6

Related Tags

Popular Articles In Last 24 Hours

Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.