Kk Online Institute: An kirkiri wannan manhaja ne domin koyar da ilimin kimiyya da fasaha wanda ya shafi bangarori guda uku, bangaren Computer, bangaren wayar Android, bangaren wayar IPhone, da kuma shafukan yanar gizo (sites), da kuma wasu bangarorin manya na kimiyya da fasaha (IT) duk a cikin harshen Hausa
Kk Online Institute tana dauke da sashin darussan certificate (certificate courses) wadanda mutum zai iya yi domin kwarewa akai, sannan kuma bayan ya gama a bashi shaidar kammalawa.
Wannan manhaja za aci gaba da bunkasa ta ta hanyoyi daban daban domin saukakewa yan uwa samun ilimin kimiyya da fasaha cikin sauki.
Kk Online Institute
Daga
Kk Techtube
Latest Version
1.5Uploaded by
Trần Nghĩa
Requires Android
Android 5.0+
Category
Free Education AppContent Rating
Everyone
Report
Flag as inappropriateLast updated on Feb 15, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!