Use APKPure App
Get UBANGIJINA ALLAH old version APK for Android
Don haka ma Kaxaita Allah da Bauta (Wato Tauhidi) shi ne tushen addini
Don haka ma Kaxaita Allah da bauta (Wato Tauhidi) shi ne tushen addini, kuma kusan kaso xaya bisa ukun Alqur'ani ya qunshi tabbatar da kaxaita Allah ne a sunayensa da siffofinsa. Kamar yadda ba a samun hutun zuciya sai ta hanyar imani da Allah mai girma da buwaya. Zuciyar da ba ta da imani za ta dauwama a cikin ruxu da rauni da rashin kwanciyar hankali. Imanin da ake samun tsira da shi, da qarfi da hutu da nutsuwa shi ne Imani da Allah mai girma da buwaya.Last updated on Aug 31, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Diunggah oleh
Rahmadyudhaputra
Perlu Android versi
Android 4.0+
Kategori
Laporkan
UBANGIJINA ALLAH
2.0 by فضاء القنوات
Aug 31, 2016