Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Gyaran Jiki Da Fata icon

Gyaran Jiki Da Fata


Boy4one
1.0
  • Aug 26, 2019
    Update date
  • Everyone
  • Android 4.1+
    Android OS

About Gyaran Jiki Da Fata

Sirrin Gyaran jiki da fata

Za mu fara da sinadaran gyaran mama,

wannan hadin na farko da zan rubuto

yana karawa mace girman nono kuma sam

ba ya faduwa. Ko da a ce tana shayarwa

ne idan har tana amfani da wannan hadin

sai dai mu ce Allah san barka.

Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin:

1). Farar shinkafa

2). Garin Alkama

3). Garin habbatus sauda

4). Garin Ayaba (Plantain).

5). Gyada mai malfa (mai zabo)

6). Aya

7). Madarar gari.

8). Zuma

Za ku bare bayan plantain sai a yanka shi,

a shanya ya bushe, sai a daka, a hada da

garin alkama da garin farar shinkafa, sai a

hada aya da gyadar a markada a tace

ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a

zuba garin Plantain da alkama da farar

shinkafar da muka hade a guri daya, sai

kuma ku zuba garin madara da zuma, ku

dama ya yi kauri sai a rika sha safe da

yamma.

Show More

Additional APP Information

Latest Version

1.0

Uploaded by

Mounstro Willy

Requires Android

Android 4.1+

Content Rating

Everyone

What's New in the Latest Version 1.0

Last updated on Aug 26, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Show More

Gyaran Jiki Da Fata Screenshots

Gyaran Jiki Da Fata posterGyaran Jiki Da Fata screenshot 1Gyaran Jiki Da Fata screenshot 2Gyaran Jiki Da Fata screenshot 3Gyaran Jiki Da Fata screenshot 4Gyaran Jiki Da Fata screenshot 5

Related Tags

Popular Articles In Last 24 Hours

Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.