Wannan Fassarar Littafin Ahalari ne da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin rayuwarsa.
Wannan Manhajar Wayar Android ne da ke ba mutum damar sauraron wadannan karatuttuka ba tare da yayi amfani da sahar Internet ba.
Hajiyar Rukayya Idris Sulaiman ita ce ta dauki nauyi yinsa. Muna Addu'a Allah Ya saka mata da Alkairi ya jikan iyayenta ya shiryar mata da zuriyarta, ya karawa dukiyarta Albarka Amin.
Latest Version
2.3.0Uploaded by
Carlos Guzman
Requires Android
Android 5.0+
Category
Free Education AppContent Rating
Everyone
Report
Flag as inappropriateLast updated on Dec 5, 2023
Release