Rayuwar Musulmi - Jaafar Mahmud icon

Rayuwar Musulmi - Jaafar Mahmud APK

  • Author:

    Abyadapps

  • Latest Version:

    1.0

  • Publish Date:

    2017-08-24

The description of Rayuwar Musulmi - Jaafar Mahmud

Saurari lakcocin rayuwar musulmi a musulunci tare da sheik jaafar mahmud adam.

Zaku samu lakcoci a ciki kamar haka:

- Rayuwar aure

- Tarbiyyar yara

- Hakkokin Iyaye

- Wasiyyoyi

- Siffofin muminai

- Wacece mace musulmah

- Wacece mijinta yafi

- Assabaru alal bala (Yin hakuri kan wani abu na balai ko rashin jindadi daya samu mutum)

- Halaye nagari

- Tarkon Shaidan

- Guzuri domin ranar qiyamah

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Domin samun wadansu Hausa Islamic apps sai ku duba abyadapps dake cikin wannan gida.

Wassalamun alaikum wa rahmatullah.
Show More
Advertisement
Comment Loading...
Be the first to comment.
Developer Console
Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App