Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami icon

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

1.0 for Android

The description of Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantamii" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Gurbacewar Tarbiya da kuma Yiwa Kanka Hisabi da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Show More

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami 1.0 Update

2018-05-18
Enjoy the first release.
Advertisement
Previous versions
Comment Loading...
Be the first to comment.
Developer Console
Popular Apps In Last 24 Hours
Download
APKPure App