We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Tafsir Suratun Nisa'i (44-113) 图标

3 by KareemTKB


2018年09月30日

关于Tafsir Suratun Nisa'i (44-113)

中文(简体)

Cigaban karatun tafsirin suratun Nisa'i。阿亚TA 44 - 113皮达马拉姆·贾法尔

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,

Ga manhajja ta biyu domin kawo muku cigaban karatun tafsirin suratun nisa'i ayah ta arbain da hudu zuwa ayah ta dari da goma sha uku. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafseer surah An Nisa' verse 44 to 113

Wannan manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Akwai sauran manhajjoji guda biyu domin kawo muku karashen karatun tafsirin wannan surah. Free Hausa Islamic Apps kenan by danuwanku KareemTKB.

Kada amanta sharing wannan app da sauran yanuwa. Domin fito da wannan app fili cikin wannan gida bashi tauraro biyar ka/ki rubuta tsokaci wato review a kansa.

Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah a rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 domin samun karatun.

Sheikh Jaafar Mahmud Adam complete tafsir mp3 ya kusa gama shiga cikin wannan gida. Yanzu haka saura surori guda kadai mu kammala In shaa Allahu.

Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.

Haza wasalam. Jazakumullahu khair

最新版本3更新日志

Last updated on 2018年09月30日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Tafsir Suratun Nisa'i (44-113) 更新 3

上传者

Mohammed Besha

系统要求

Android 4.1+

更多

Tafsir Suratun Nisa'i (44-113) 屏幕截图

评论载入中...
语言
语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。